10/06/2026
Tashin Hankali, yan bindiga sun afka makarantar sakandare a jihar Kogi, sun kashe mataimakin Farinsifal da wasu, tare da yin awon gaba da ɗalibai
A safiyar yau Laraba wasu yan bindiga dauke da manyan makamai sun amfa makarantar sakandare ta Iluke Bunu, dake cikin karamar hukumar Kabba-Bunu jihar Kogi, inda s**a kashe mataimakin shugaban makarantar mai suna Mr. Gani Anifowose, tare da wasu mutane biyu
Kamar yadda majiyar Katsina Daily News ta Daily Trust ta rawaito, yan bindigar sun kuma yi awon gaba da ɗalibai uku, tare da wasu al'ummar garin...
10/06/2026
Yayin Ɗaukar Sabbin Sojoji A Jihar Katsina
Wace fata za ku yi musu?
10/06/2026
sun shafe shekaru masu yawa suna tare cikin aminci da zumunci, suna raba farin ciki da baƙin ciki a rayuwa. Abin takaici kuma, wannan zumunci mai daɗi ya
fuskanci jarabawa mai tsanani, inda ɗaya daga cikinsu ya rasa rayuwarsa a hannun masu garkuwa da mutane.
Dole Lamarin ya girgiza al’umma sosai, musamman ganin yadda tsofaffi masu mutunci da tarihi a gari s**a gamu da irin wannan kaddara mai ban tausayi.
Muna roƙon Allah Madaukakin Sarki Ya jiƙan wanda ya rasu, Ya gafarta masa, Ya sanya shi cikin Aljannah Firdausi, Ya kuma kubutar da abokinsa Allah ya baiwa iyalansu haƙuri da juriya.
Allah Ya kawo ƙarshen wannan fitina a ƙasarmu baki ɗaya. Amin 🤲😭
08/06/2026
Innalillahi wa inna ilaihin Raju un
Innalillahi wa inna ilaihin Raju un
Innalillahi wa inna ilaihin Raju un
Allah yayiwa yushe'u na BUNTU Wanda akema lakabi da PA rasuwa cikin wannan daren sakamakon hadari muna addu'an Allah ya gafarta masa da rahma ya kuma yafe mai kurakuransa baki daya yasa aljannah ce makoma agareshi damu baki daya 😭😭😭😭..
08/06/2026
Tinubu Ya Dage Da Samar Da Manyan Tituna Ne A Faɗin Ƙasar Nan Sakamakon Yadda Kuɗin Hawa Jirgi Ya Yi Tsada, Inji Matarsa, Remi Tinubu..
08/06/2026
Na Canja Shawarar Ƙin Sakin Matar Tsohon Kakakin Rundunar Sojojin Nijeriya Ne Saboda Idan Na Sake Ta Sojojin Da Aka Baza A Daji Za Su Yi Ƙaryar Cewa Su S**a Ƙwato Ta, Inji Shugaban Ƴan̈ Bindigʻa, Kachalla Muhammadu Fulani..
08/06/2026
Wata Matar Aure Da Ta Yi Karyar An Yi Garkùwa Da Ita A Jihar Delta, Daga Karshe An Gano Ta A Otal Tare Da Saurayinta...