Hisbah Kaduna state buruku detachment

Hisbah Kaduna state buruku detachment

Share

Hisbah buruku

Photos from Hisbah Kaduna state buruku detachment's post 30/05/2026

Wa'azin goron sallah na biyu kenan dake guda na a masallacin ml yusuf mai kifi

Photos from Hisbah Kaduna state buruku detachment's post 30/05/2026

Wa'azin goron sallah kenan dake gudana wanda hukumar hisbah buruku detachment tashirya
Signed by media officer
Ayatullahi alkasim

29/05/2026

Sanarwa Sanarwa Sanarwa
Hukumar hisbah buruku detachment
Na gayyatan al'umman musulmi zuwa wa'azin goron sallah wandan zai gudana a masallacin ml yusuf mai kifi malaman da zasu gudanar Kamar haka ustaz isah s abdulrahaman bayan sallah karfe 4:00
Da kuma ustaz abdulmumin sani bayan sallan magarib a masallacin ml goma 7:10

Idan allah ya kaimu gobe asabar

Signed by media officer
Ayatullahi alkasim

Photos from Hisbah Kaduna state buruku detachment's post 27/05/2026
Photos from Hisbah Kaduna state buruku detachment's post 27/05/2026

Barka da sallah

Photos from Hisbah Kaduna state buruku detachment's post 04/05/2026

A madadin buruku detachment muna taya Dan uwa dan hisbah detachment training officer udawa murnar karuwa na haihuwa

Signed by media officer
Ayatullahi alkasim

Photos from Hisbah Kaduna state buruku detachment's post 02/04/2026

Alhamdullah allah ya azurta ml ahmad isah alkali detachment secretary da karuwan baban rabo na ya macce muna masu rokon allah yaraya ta tunga farkon rayuwar ta har karshe yarata akan binsa yakuma yima rayuwar ta albarka

Signed by media officer
Ayatullahi alkasim

Photos from Hisbah Kaduna state buruku detachment's post 23/03/2026

Muhadaran goron sallah na mata kenan da yagudana a yau wanda buruku detachment tashirya allah ya sakawa ml da Alheri

Signed by media officer
Ayatullahi alkasim

Photos from Hisbah Kaduna state buruku detachment's post 22/03/2026

Kaitsaye daga muhadaran goron sallah wanda hukumar hisbah buruku detachment ta shirya tare da hadin guywan malaman ta na wannan gari na buruku mai Albarka

Signed by media officer
Ayatullahi alkasim

01/02/2026

A madadin buruku detachment muna Mika sakon ta'aziya ga DC chikun LG ml abdulkarim usman na rasuwa da akayimasa

Signed by media officer

Ayatullahi alkasim

Want your business to be the top-listed Government Service in Kaduna?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address

Unguwan Waziri Buruku Kaduna
Kaduna
12725