Yaushe ka gane cewa
Manyan mutane sun fi matasa son zuciya a garin kano
Kano youth union government
Information regards to government programme for youth
13/10/2024
TSAKANIN GWAMNATIN ABBA DA TA GANDUJE WACCE TAFI ALKHAIRI GA KANAWA?
MU DA MUKAI ZANGA ZANGA ALLAH YASA MUJI ALKHAIRI WANNAN TSINANNEN YA WULA
08/10/2024
ABBA FA YANA AIKI AMMA AKWAI ABUBUWAN DA YA RASA DA YAWA IRIN NA KWANKWASO.
Wannnan wata makaranta ce a cikin kwaryar birnin kano wato Kano Municipal amma ku duba halin da wannan makaranta take ciki.Sautari za ai ta dakko wasu guntayen abubuwa ai ta yadawa wadan da dukkan su ba wasu abun azo a gani bane musamman ga mutanen jihar kano wadanda s**a ga mulki irin na Engr Rabiu Musa kwankwaso Wanda a lokacin sa komai da gaske ake ga bibiya da jajurcewa amma yanxu gsky koda ace shi Gwamna bai sani ba wlh wakilansa suna da qarancin himma da a zama wajen daidaita wannan tafiya da tsohuwar tafiya irin ta kwankwaso. Muna kira ga gwamna yana qoqari amma ya qara kokari.
Ba laifi bane idan mace ta zabi mai kudi akan talaka muddin yana da addini
Quality Control
MABARATA GIDADAWA MATALAUTA WLH HAKA AKE KALLON MUTANEN AREWA KUMA BAMU DAMU BA
😡😡😡
NIGERIA KENAN
😡😡😡
05/10/2024
It's a shame to see how the Nigerian police force under the current leadership of this IGP has turned into an arm of the APC.. This is the worse IGP in the history of the Nigerian police force.
Copied
Inda Aminu Ado yayi hakuri tun farko da Allah zai dafa masa ya dawo sarkin sa anan gaba amma yanxu ba abun da zai samu
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Address
Nasarawa
