09/08/2022
HANTSI 🤔
Hantsi Yace Mallam Isah Muna Chan Muna Ta Sakawa Manyan Jam'iyu Ido Shi Kuma Karamin Kanin Namu Yana Bi Lungu Lungu Yanata Diban Al'umma. Duk Yadda Kabi Sai Kaga Jar Hula Ko Jan Dan-Kwali...
Anya Kuwa......????🤣🤣🤣
Sai Nace Wa Hantsi: Shifa Wannan Kanin Namu Baya Tsoron Turnuku Ko Boko Haram, Kullun Gilashin Motar Sa A Sauke, Ko Ka Ganshi Saman Mota, Kuma Babu Abunda Ya Dameshi Da Yan Daba 1000 Daya Bare Yayi Rubutu A Kansu. Masu Jefa Quri'u Ne Damuwar Sa...🤣🤣🤣
Anyi Sake Dan Zaki Ya Girma! Sai Dai A Nemi Zaman Lafiya Dashi 🤣🤣😅🤣
Allah Ka Bamu Shuwagabanni Na Gari Amin...

30/07/2022