Follow this Link ttps://www.facebook.c om/profile.php?id=100078984811925owers
PDP power
I am piece ambassador for youth
Ina mika sakon taya murna ga al'ummar Musulmin Najeriya dana duniya baki Daya bisa shiga watan Al-Muharram, na sabuwar shekarar 1444 bayan Hijrar Manzon Allah Annabi Muhammad (SAW) Daga Makka zuwa Madina.
Hakika Hijrar Manzon Allah na dauke da darrusa masu yawa na Hakuri da juriya da sadaukar da Kai domin Gina al'umma.
Sabuwar shekarar musulunci wata Aya ce Daga Allah madaukakin sarki dake nuni da cewa banbancin dake tsakanin mu wata dama ce ta hadin Kai, saboda haka Ina kira ga Musulmi da sauran mabiya addinai su yi kokarin bunkasa hadin Kai da girmanawa ga juna.
Hakika wannan Wani Lokaci ne Mai muhimmancin gaske da ya Kamata mu rubanya kokari Wajen Addu'o'in Zaman lafiya ga Najeriya.
Ina kira ga dukkan' yan Najeriya mu tuna kasar mu na bukatar addu'o'i sama da kowanne Lokaci a baya, domin samun sassauci daga matsalolin tsaro dana tattalin arziki da s**a dabaibaye ta. -
14/07/2022
!
All set for the PDP Mega Rally!
02/06/2022
So da haɗin kan da Gwamnonin jam'iyyarmu mai girma ta PDP, abokan takarata masu daraja, shugabannin jam'iyya na ƙasa, jagororinmu tsaffi da masu ci, masu ruwa da tsaki da ƴan jam'iyya s**a nuna a wajen karɓar shaidar lashe zaɓen fidda ɗan takarar Shugaban Ƙasa na PDP da na yi, ya sake tabbatar min da gobe za ta yi kyau sosai. Yanzu ne za a fara asalin aikin.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Location
Category
Telephone
Website
Address
Sabon Gari
Festac Town
