Bauchi State Ministry of Water Resources

Bauchi State Ministry of Water Resources

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Bauchi State Ministry of Water Resources, Government Organization, Railway Road Bauchi, Kaduna South.

11/11/2023

Ya Allah 🤲

Kasa muzama naka.

Photos from Bauchi State Ministry of Water Resources's post 23/11/2021

KWAMISHINAN RUWA YA KARBI BAKUNCIN MUTANEN GARIN JARMAI, DAGA KARAMAR HUKUMAR DAMBAM.

Kwamishinan ruwan na jihar bauchi Alh. Ahmad Aliyu Jalam ya karbi bakuncin tawagar ne karkashin jagorancin Sarkin Garin Jarmai Maigirma Alh. Zakari Adamu.

Sarkin Jarman ya shaida wa Kwamishinan ruwan cewa sunzo ne domin su bayyana mishi irin wahalar ruwan da suke ciki.

Sarkin yace garin jarmai tana iyaka da jihar yobe wadda in rijiya za'a tona sai antoni gaba 60 in kuma bohul ne sai antoni a qalla mita 150, sarkin yace kafin su samu ruwan sha sai sunje jihar yobe ko kuma suzo garin lanzai wadda nisansu da garin yakai kilomita 8.

Sarkin ya roki Kwamishinan ruwa dasu duba yanayin dasuke ciki domin a kawo musu agaji na gaggawa.

Dayake jawabi Kwamishinan ruwan maigirma sa'in jalam Alh. Ahmad Aliyu Jalam yace wannan kokensu zai 'dauki mataki daga bisani kuma zai miqa kokensu ga gwamnan talakawan jihar bauchi Senator Bala Abdulkadir Mohammed

Jalam, ya basu tabbacin da yardar Allah gwamnan na bauchi bisa kokarin shi na kawo cigaba mai nagarta zai kawo tallafi ga wannan al'ummar masu daraja na garin.
Yayi addu'ar Allah ya mai dasu gida lafiya.

23-11-2021

Photos from Bauchi State Ministry of Water Resources's post 04/11/2021

HONOURABLE COMMISSIONER OF WATER RESOURCES INSPECTS DEPARTMENT FOR WATER TREATMENT PLANT IN JAMA'ARE / KATAGUM LGA'S

Hon. Ahmad Aliyu Jalam Inspect the department today, the visit is to see haw government would raise up the two departments for needy of the peoples of Jama'are and katagum LG's.

4-11-2021

Photos from Bauchi State Ministry of Water Resources's post 31/10/2021

Hon. Ahmad Aliyu Jalam Participate at the PDP National Convention yesterday, Hon. Jalam he's also a national delegate from Dambam LGA of our dearest state, bauchi.

Hon. Jalam are companied with Hon. Ayuba Waziri Chairman of Dambam LGA, Chairman of the People's Democratic Party of Dambam Alh. Baba Mai-Block, well wishers from Dambam LGA among order dignitaries.

31-10-2021

Want your business to be the top-listed Government Service in Kaduna South?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Website

Address


Railway Road Bauchi
Kaduna South