19/03/2026
Basawa Constituency PDP Youth Ambassadors ta sabunta katin Jamiyyar PDP na Zamani.
Al'ummar Basawa Constituency sunci gaba da nuna kishinsu da goyon bayansu ga jam'iyyar PDP ta hanyar sabunta Katin Zama cikakkun membobi na zamani.
