Fricaa Hausa

Fricaa Hausa

Share

The only social media
app you’ll ever need
Easily create, connect and engage your audience

01/01/2026

HAPPY NEW YEAR 2026 FRICAA❤️

Amadadin Daukacin MA-aikatar Fricaa Hausa da CEO kuma Founder na Fricaa Watau Ali Kogi Duka Muna Taya Al-ummar Duniya Baki Daya Murnar Zagayowar Sabuwar Shekarar 2026.

Yanda Muka Ga Farkon Wannan Shekara Lafiya, Muna Rokon Allah Daya Nuna Mana Karshenta Lafiya Da Kuma Wasu Shekaru Masu Yawa A Nan Gaba.

Haka Kuma Muna Rokon Allah Da Ya Kai Kowa Lokacin Da Zai Sauke Manhajar a Wayarsa Domin Ya Watsar da Tarkacen da S**a Ki Biya Masa Bukata.

Tana Nan zuwa Cikin Wayoyinku Nan Bada Jimawa Ba❤️





27/11/2025

Innalillahi Wa'Inna Ilaihirrajiun!

Allah Yayiwa Jagoran Dariƙar Tijjaniyya Maulana Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi Rasuwa A Yau 27-11-2025.

Amadadin Fricaa CEO Ali Kogi da gaba ɗaya Fricaa Hausa team muna miƙa saƙon ta'aziyyarmu ga ƴan-uwa da ahlin gidan Shehi da kuma duniya baki ɗaya.

Allah Ya Jaddada Rahama Agareshi Ya Kuma Haskaka makwancinsa Ameen thummah Ameen.



Want your business to be the top-listed Government Service in Kaduna?

Click here to claim your Sponsored Listing.

Location

Category

Address


Fricaa Headquarter
Kaduna