07/08/2025
Zabi Dan takarar ka a nan👇
Labaran gaskiya
07/08/2025
Zabi Dan takarar ka a nan👇
02/08/2025
hadimin Ganduje ya bayyana gaskiya kan shigabancin Tinubu
A cikin shekaru biyu na mulkin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, an fitar da tiriliyan-triliyan na kuɗaɗe don manyan ayyuka a jihar Legas – daga tituna, filayen jirgi, hanyoyin dogo, har ma da aikin wutar lantarki a jami’a. Misali:
Lagos-Calabar Highway: N15trn
Lagos-Ibadan: N196bn
MMIA: N712bn
Lagos-Badagry–Sokoto Highway: N1.6trn
Light Rail Loan: $2bn
..da sauransu.
Yayin da haka ke faruwa, jihohi irin su Kano, Borno da sauran arewacin Najeriya ba su gani a kasa ba – sai "audio approvals".
Shin wannan adalci ne?
Shugaban ƙasa na kasa ne, ba na yanki ɗaya ba.
| |
30/07/2025
Taya kake genin za'a fuskanci matsalar yawan afkuwar Ambaliya a birnin Maiduguri.
Borno Reports
30/07/2025
Mazauna wasu yankuna a Maiduguri, babban birnin jihar Borno sun tsere daga gidanjensu bayan wata mummunar ambaliya ta auka wa wasu sassan birnin sak**akon ruwan sama mai ƙarfin gaske.
Rahotonni daga birnin sun ce lamarin ya shafi unguwannin Damboa road da Moduganari Ngomari da Bulunkutu Abuja da sauransu.
An dai wayi gari da mamakon ruwan sama a faÉ—in birnin, lamarin da ya haifar da ambaliyar.
A shekarar da ta gabata ne aka samu wata mummunar ambaliya da ta raba fiye da mutum miliyan guda da muhallansu a birnin na Maiduguri.
Borno Reports
30/07/2025
Wallahy Duk wanda ya zabi Bola Ahmed Tinubu a 2027 yayi kuka da kansa!
Kuma sune s**a saka akayi wannan mummanar Aika Aika akan Wannaan yaron, Dan Arewa ne Sultan. Kuma bawani laifi ya Aikata ba,
Bayan sun san bashi bane ya aikata wannan Laifin. Wai daga presidency ne! Daga yanayi k**ashi ma kasan ba akan Ka’idar doka s**a yi ba!
Daga wajen k**ashi, zaka san cewa Zalunci ne! Sunzo da motoci Har guda Biyar, s**a saka mishi Handcuff a Hannunsa da Kafafuwansa, s**a hana kowa yazo kusa dashi, ! Yana cewa “ Inna lillahi wa inna Ilahi rajuun” yana tamabayansu su taimaka sun fada mishi meye yayi. ANMA a Hakan S**A Buga mishi Mari, s**a Hankadeshi, s**a turawhi cikin mota! Abun tausayi da rashin imani, s**a Saka rufe mishi idonsa da bakin kyalle. S**a yiwa matar tsawa! S**a tafi sashi. har Abuja babu ci babu sha! A haka ya kwana a tsugene kamr wanda ya saci Nigeria!
Wane irin zagi ne ba’ayiwa Buhari ba, In fact wasu ma Har cewa suke Buhari ya mutu tun a 2017, wai wanda suke gani ba Buhari bane clown ne! Anma a Haka babu wanda ya taba k**a wani! Kuma komai ya wuce , Har Baba Buharin ma ya wuce! ( Allah yayi mishi Rahama)
Ina Wakilanmu na Arewa!
Ina Manyan mutanenmu na Arewa!!
Ina shugannimu na Arewa!!
Meye yasa Sai siyasanku kawai kuke tsayawa akai!
Zalincin Da Dss sukeyi ya wuce gona da iri!
Borno Reports
29/07/2025
Wani irin geyara ake bukatar harkar ilmi a nan jihar Borno,
Borno Reports
26/07/2025
A Bangaren ciyo basuss**a Tinubu ya baza capacity Inda a cikin shekaru 2 na Mulkinsa daga 2023 zuwa 2025 yaci akalla bashin Trillion 100.
Shin Ko yen Najeriya kun Gani a Kasa?
23/07/2025
Shin ka taba Tunani akoi Matasa masu ra'ayin rikawu irin su Dan Bello a Najeriya.
Borno Reports
23/07/2025
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya sake miƙawa majalisar dokokin ƙasar buƙatar ƙara ciyo bashi na Dala miliyan 347 daga ƙetare, ƙarƙashin shirin ciyo bashin na gwamnatin tarayyar na 2025 zuwa 2026.
Fellow Borno Reports
22/07/2025
Borno Reports
16/07/2025
Mecece Makomar atiku bayan ficewa daga jamai'iyyar PDP.
15/07/2025
Gawar shugaba Buhari kenan