03/06/2026
Uban Dawakin Nasarawa Alh. Muhammad U Jibril da kuma Baraden Nasarawa Rt. Hon. Dr. Musa Ahmed Muhammed
Nasarawa Emirate founded by Mal Umar Usman (Makama Dogo) founding father of the BANNI dynasty dating back to 1835 colonial era, 1835- 1859.
03/06/2026
Uban Dawakin Nasarawa Alh. Muhammad U Jibril da kuma Baraden Nasarawa Rt. Hon. Dr. Musa Ahmed Muhammed
03/06/2026
Gaisuwan Sallah:
Eze na Kabilar Igbo Mazauna garin Nasarawa ya jagoranci Mutanen sa zuwa fadar mai Martaba don Gaisuwan sallah
03/06/2026
Gaisuwan Sallah
Mai girma Ubandawaki
Da kuma mai girma Sarkin Ayyuka
01/06/2026
Gaisuwan Sallah
Baraden Nasarawa da iyalan sa
01/06/2026
Mai Nasara Daga Allah
01/06/2026
Gaisuwan Sallah
Dama ga Mai Martaba - Masu girma Dan Majen Nasarawa Alh. Abubakar Ramalan Abubakar, Yariman Nasarawa Alh. Jibril Ramalan Abubakar, Dallatun Nasarawa Alh. Muhammad Ramalan Abubakar
Hagu ga Mai Martaba - Masu Girma Ciroman Nasarawa Alh. Mahmud Ramalan Abubakar, Makaman Dawaki Alh Idris Umar Abubakar
01/06/2026
Maigirma Kuyanbana tare da Maigirma Tafarki
29/05/2026
BARADEN NASARAWA
29/05/2026
Makama Dogo
29/05/2026
TAFARKIN NASARAWA